Yadda Mata Ke Samun Kudi A Gida Ta Hanyar Wayar Salula

Follow
Listen to Article Listen to this article read aloud

Audio uses the voice available in your browser or device.

A yau na yanke shawarar raba muku yadda na fara samun kudi a gida.

 

Da farko ina ganin kamar abin zai yi wuya, amma sai na gano asiri. Sirrin shine rubutu a shafukan yanar gizo.

 

Shafin da nake amfani da shi yanzu shine Lodpost. A Lodpost, aikin ka kawai ka rubuta labari mai amfani. Idan mutane suka shiga suka karanta labarin ka, shafin yana biyan ka da Dala.

 

Misali, ni kaina a kwana biyu na samu $0.27. Kudin kadan ne amma nasan idan na ci gaba da rubutu zan kai $1 wanda shine mafi karancin kudin da za a iya cirewa.

 

Me ake bukata don farawa?

 

1. Wayar salula mai dauke da data

2. Katanga mai kyau na rubutu da Hausa

3. Hoto mai kyau

 

Bayan ka rubuta, sai ka danna Submit for review. Suna duba labarin idan bai da kwafi, suna amincewa.

 

Wannan dama ce ga matan da suke zaune a gida, dalibai, da duk wanda yake son karin kudin data.

 

Ina muku fatan alheri, ku gwada ku gani.

More Articles by This Writer

Support the Writer

Enjoyed this article? You can support the writer with a voluntary donation.

Your donation supports Amina tukur

Minimum donation: $2.00   •   90% of the donation is allocated to the writer after the LodPost commission.

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author

0 Followers
0 Following
3 Articles
1 Likes